1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Abu Namu: Sace yara na kara ta'azzara

Lateefa Mustapha Ja'afar
November 18, 2019

Shirin ya yi nazari kan batun kula da rayuwar kananan yara 'yan kasa da shekaru bakwai, da a kwanakin baya-bayan nan ke fuskantar barazanar sacewa a wasu sassan Najeriya. Ku saurari shirin.

https://p.dw.com/p/3TEJC