Abuja: Matashi mai sana'ar rera waka

Now live
mintuna 01:24
Matashi Isma'ila Mohammed Jada ya rungumi sana'ar rubutawa da rera waka bayan da ya kammala karatu. Baya ga jan wasu matasa a jika, sana'ar ta bai wa mawakin damar mallakar abubuwan jin dadin rayuwa kamar mota da sauransu.

Karin bayani

AoM: Haussa Webvideos