1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Afirka ta Kudu: Taimakawa matasa wajen cimma burinsu

Suleiman Babayo
January 23, 2017

Bayan samun nasara a sana'arsa ta rawa kasashen ketere Theo Ndindwa ya koma gida Afirka ta Kudu domin tallafawa matasa samun dama ta cika burins na zama kwararrun 'yan rawa.

https://p.dw.com/p/2WG9x