1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amirka na bikin samun 'yancin kai

Abdourahamane Hassane
July 4, 2020

Kasar Amirka na bikin samun 'yancin cin gashin kai daga Turawan Ingila, a daidai lokacin da take fuskantar kalubalen annobar coronavirus da yakin zabe mai cike da rudani da kuma zanga-zangar blacklivesmatter

https://p.dw.com/p/3emuo