1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tambaya kan zaben shugaban ECOWAS

Abdoulaye Mamane Amadou GAT
July 15, 2019

Bayan zaben Shugaban Nijar Mahamadou Issoufou a matsayin sabon shugaban kungiyar ECOWAS/CEDEAO, mai saurare na son sanin yaya ake zaben shugaban kungiyar.

https://p.dw.com/p/3M5Hd

Bayan zaben Shugaban Nijar Mahamadou Issoufou a matsayin sabon shugaban kungiyar ECOWAS/CEDEAO, mai saurare na son sanin yaya ake zaben shugaban kungiyar a tsakanin shugabannin kasashen na CEDEAO.

Sannan wadanne kalubalai ne za a iya cewa na a gaban sabon shugaban na ECOWAS da aka zaba, kana wadanne shugabannin suka taba rike wannan mukami a baya.