1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tambaya kan kasar da ke kan gaba wajen harkar noma a duniya.

Suleiman Babayo GAT
July 22, 2019

Shin wata kasa ce ta fi noman lambu a duniya? Ina matsayin Najeriya a fannin noma a duniya.

https://p.dw.com/p/3MWJX

Alhaji Isa Tafida Mafinda, Yariman Muri daya daga cikin manyan manoma a Najeriya ya yi bayani kan yanayin da noma yake ciki a Najeriya da kuma kasashen da ke kan gaba wajen harkar noma a duniya baki daya.