1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tambaya kan tarihin daular Borno

March 18, 2019

Za a ji amsa daga bakin masanin tarihi kan daular Borno a Najeriya, da kuma kasashen da daular ta yi hulda da su.

https://p.dw.com/p/3FGeB
Nigeria Goethe-Institut in Kano
Hoto: DW

Shirin Amsoshi ya amsa tambaya kan tarihin daular Borno a Najeriya, inda za mu ji kasashen da daular ta yi hulda da su, da kuma yake-yake da ma alakarta da daular Usmaniyya.