1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Bubukuwan Sallah a Najeriya da Njar cikin tsatsaurar tsaro

Abdourahamane Hassane
August 20, 2019

An gudanar da bukukuwan Sallar Layya cikin yanayi na tsatsaurar tsaro sakamakon fargaban da ake da shi tun farko na fuskantar hare-hare na 'yan ta'adda.

https://p.dw.com/p/3NxfN
Eid Fest in Nigeria
Hoto: DW/A. A. Abdullahi

A birnin Kano na Najeriya Sallah ta gudana lami lafiya, yayin da can ma a Jihohin Kaduna da Maiduguri aka gudanar da bikin Sallah cikin kwanciyar hankali har zuwa makobciyar Najeriyar watau Jamhuriyar Njar. Ko da shi ke a jajibirin Sallah rundunar sojojin Najeriya ta ce ta dakile wani harin kungiyar Boko Haram tare da samun glaba a kansu