An ragargaza birnin Ypres a lokacin yakin duniya na farko

Now live
mintuna 09:50
Ran Lahadi (11-11-18) ake bikin cika shekaru 100 da kawo karshen yakin duniya na farko bayan da aka cimma yarjejeniya tsakanin dakarun Jamus da kuma dakarun kawance na sauran kasashen duniya. A shekaru hudu da suka gabata tawagar DW ta kai ziyara a birnin Ypres na Beljiyam inda nan ne yakin ya fi yin muni, wanda aka ragargaza birnin kwata-kwata tare da samun asarar dubban rayukan jama'a.

Kari a Media Center