1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An zaɓi Htin Kyaw a matsayin shugaban ƙasar Myanmar

Abdourahamane HassaneMarch 15, 2016

'Yan majalisun dokoki a ƙasar sun kaɗa ƙuri'a zaɓen sabon shugaban wanda shi ne karon farko da aka zaɓa a ƙarƙashin tsarin demokaradiyya a cikin sama da shekaru 50.

https://p.dw.com/p/1IDAr
Myanmar Htin Kyaw und Aung San Suu Kyi in Naypyidaw
Htin Kyaw sabon shugaban Ƙasar Myanmar tare da Aung San Suu KyiHoto: Ye Aung Thu/AFP/Getty Images

'Yan takara uku ne suka tsaya amma kuma 'yan majalisun suka zaɓi Htin Kyaw na kusa Aung San Suu Kyi. Jamiyyar NLD National League For Democracy ta ba da shawara a zabeshi wanda shi ne jagoranta.Saboda Aung San Suu Kyi, dokar kasar ta haramtama tsayawa takara,a kan dalilin cewar ba yar asilin asar ba ce.