Ana caccakar Trump kan birnin Kudus

Kasashen musulmai na la'antar shugaban Amirka bayan maida birnin Kudus ta zama babban birnin kasar Isra'ila.