Asulin bukukuwan Ista da na Goodfriday
April 3, 2013Talla
Tun daga Juma'a 29 ga watan Maris har zuwa Litinin Daya ga watan Afirilu kiristocin duniya sun yi bukukuwan Ista da Goodfriday.Wai shin minene asulin wannan bukukuwa? Don samun amsar wannan tambaya sai ku saurari hirar da ta hada shirin Amsoshin takardun da Bishop Ali Buba Lamido na Wusasa cikin jihar Kaduna.
Mawallafi: Yahouza Sadissou Madobi
Edita: Mohammad Nasiru Awal