Audugar mata da ake sabuntawa

Now live
mintuna 02:37
Wata matashiya Olivia Onyemaobi a jihar Niger da ke tsakiyar Najeriya ta bullo da sabuwar fasaha ta samar da audugar mata da ake iya sabuntawa a kamfaninta na Pad-Up Creations.