1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Berlin: Shekaru 30 bayan sake hadewar birnin

November 11, 2019

Gabashi da Yammacin Berlin, sun kasance a rarrabe na tsawon shekaru, yanzu ya sake zama birnin guda. Shekaru 30 bayan faduwar katangar Berlin an duba baya kan sauyin da aka samu a birnin cikin shekaru 30 da suka gabata.

https://p.dw.com/p/3SqTb