1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Bikin al'adu na Karnival a birnin Kolon na Jamus

February 26, 2020

Muhimmancin Karnival a wurin Jamusawa da ke a kusa da kogin Rhine ba ya iya misaltuwa, domin ruwa ko iska baya hana su fitowa. Jama’a kusan milyan daya ne suka taru a birnin Kolon domin shaida kololuwar bikin.

https://p.dw.com/p/3YTdR