1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Bin Salman: Mun karya karfin Iran a Afirka

Mahmud Yaya Azare
April 24, 2018

Ana ci gaba da samun cece-kuce kan jawabin da yarima mai jiran gadon mulkin Saudiyya Muhammad Bin Salman ya yi kan cewa kasarsa ta yi nasarar karya tasirin da Iran da kawayenta ke da shi a Afirka.

https://p.dw.com/p/2waL4