Bincike kan kayan abinci a Kenya

Now live
mintuna 03:50
Wata mata mai suna Valentine Wacu ta dukufa wajen gudanar da bincike domin habaka noman wani nau'in abinci mai kama da shinkafa da ake kira Kinwa da nufin wadata al'ummar nahiyar Afirka da abinci mai gina jiki.