1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Birnin Goma ya faɗa cikin hannu yan tawayen M23

November 20, 2012

Jagoran ƙungiyar yan tawayen na M23 na ƙasar Kwango Sultani Makenga ya yi kira ga sojoji da yan sanda da su ba da haɗi kai ga ƙungiyar

https://p.dw.com/p/16myM
Government troops ride on a vehicle towards the frontline where they are fighting against M23 rebels outside the eastern Congolese city of Goma, July 25, 2012. Congolese rebels and government forces traded heavy weapons fire around two eastern villages on Friday, forcing thousands of civilians to flee towards the provincial capital days ahead of a regional summit due to tackle the rebellion. REUTERS/James Akena (DEMOCRATIC REPUBLIC OF CONGO - Tags: CIVIL UNREST POLITICS CONFLICT)
Hoto: Reuters

Janar Makenga  ya baiyana haka ne jum kaɗan bayan garin Goma ya faɗa cikin hannu dakarun yan tawayen.Masu aiko da rahotanin sun ce  Makenga tshohon sojin gwamnatin wanda ya yi marabus a cikin wata Mayo da ya gabata domin kafa ƙungiyar M23 ya zagaya cikin birin Gomar tare da rakiyar bradan sa:

Sai dai har yanzu ana cikin ruɗami dangane da sanarwa da wani babban jamin ƙungiyar yan tawayen kanal Viannay ya baiyana,cewar sun karɓe iko da filin saukar jiragen sama. Abinda wani jami'in  rundunar kiyaye zaman lafiya ta  MDD wato monusco .ya ƙaryata.

Mawallafi : Abdourahamane Hassane
Edita        :  Usman Shehu Usman