Boren nunawa Musulmi kyama a Sri Lanka

Now live
mintuna 01:46
Masu kyamar Musulmi a Sri Lanka na cigaba da kai hari kan masallatai, da wuraren kasuwancin musulmi da gidajensu, harin da ya kashe mutun guda.Tun bayan harin bukin Easter da ya kashe mutum 250 ne dai, wannan matsala ta barke

Kari a Media Center