1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Bukatar sake tsarin kula da kangararru a Najeriya

Gazali Abdou Tasawa
November 11, 2019

A wani mataki na kare hakkin masu fama da tabin hankali da kangararru a Najeriya, kungiyar Human Right Watch ta nemi gwamnatin Najeriya da ta haramta dauri cikin mari da duk wani nau'in cin zarafi a gidajen kangararun.

https://p.dw.com/p/3Splh