1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Bukukuwan sallah a kasashen Afirka

October 17, 2013

Kasashe daban daban ciki harda tarayyar Najeríya sun gudanar da shagulgulan babbar sallah cikin tsauraran matakan tsaro, tare da bunkasa fahimtar juna a tsakanin addinai.

https://p.dw.com/p/1A1WN
Das Ramadanfest ist ein islamisches Fest zum Abschluss des Fastenmonats Ramadan. Foto: Aminu Abubakar Abdullahi, Nigeria, 08.08.2013
Hoto: DW/A. A. Abdullahi

A Najeriya da jamhuriyyar Nijar, game da sauran kasashen dunbiya, al'ummar Muisulmi sun gudanar da bukukuwan babbar sallah cikin lumana, tare da ziyartar 'yan uwa da abokan arziki da nufin bunkasa zumuncin da ke tsakaninsu.

Rahotanni da hirarraki na kasa