1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Lafiya

Burkina Faso: Kare yara daga cutar HIV

Mohammad Nasiru Awal AS
August 6, 2017

Wata kungiyar sa-kai na aiki da mata masu cutar HIV don dakile yaduwar kwayoyin cutar ga jariran da suke haifa. Kwalliya na mayar da kudin sabulu!

https://p.dw.com/p/2hldu