1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Cape Verde:Taimakon masu shan barasa fiye da kima

February 14, 2017

Hukumar kula da lafiya ta duniya ta ce matsalar shan barasa fiye da kima ta zama barazana a bangaren kiwon lafiya na Cape Verde da ke yankin yammacin Afirka. Honório Fragata yana da masiya sosai kan haka.

https://p.dw.com/p/2XWsT