1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Cecekuce kan 'yan gudun hijira a Jamus

Salissou Boukari
July 5, 2018

Cecekuce kan 'yan gudun hijira a Jamus

https://p.dw.com/p/30t0l
Seehofer und Merkel
Hoto: picture-alliance/dpa/B. von Jutrczenka

Jam'iyyar CDU ta Angela Merkel ta cimma yarjejeniya da abokiyar kawancenta ta CSU a kan batun 'yan cirani na kafa sansanonin karbar 'yan cirani a kan iyaka da kasar Austriya. Batun da aka kwashe lokaci mai tsawo ana kai ruwa rana tsakanin jam'iyyun siyasar biyu.Sai dai kuma wannan yarjejeniya ta haifar da martani daga kasashe irin su Ostriya da ma Italiya da ke fuskantar matsalar ta 'yan gudun hijira.

Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da Sharhuna

Rahotanni da Sharhuna