Chadi: An kashe 'yan Boko Haram 63

Now live
mintuna 03:13
Kungiyoyin kare hakin dan Adam na kasa da kasa sun nuna damuwa game da yadda hare-haren kungiyar Boko Haram ke kara ta'azzara a Chadi a daidai lokacin da sojojin kasar bakwai suka mutu a wani harin mayakan.

Kari a Media Center