Chadi: Fafutukar matasa ta sabuwar dabara

Now live
mintuna 03:23
Matasan kasar Chadi da suka hada da 'yan jami'a sun rungumi sabuwar hanyar fafutaka ba tare da tashin hankali ba domin yaki da rashin gaskiya.