Cheick Tidiane Seck mai raya kade-kade a Mali

Now live
mintuna 03:35
Yankunan da ke zagaye da birnin Bamako fadar gwamnatin Mali suna fuskantar hare-hare daga tsageru masu matsanancin ra'ayin ta'addanci. Duk da haka salon wakar Jazz na tashe. Mutumin da ya nakalci wakar a Mali, Cheick Tidiane Seck ya kaddamar da wani bikin Jazz shekaru uku da suka gaba, domin kara bunkasa kade-kade.

Kari a Media Center