Cheikh Anta Diop

Now live
mintuna 01:33
Cheikh Anta Diop ya bar gida Senegal a shekarar 1946, lokacin da ya ke matashi, zuwa birni Paris na kasar Faransa. A wannan lokacin ya yi zuzzurfan bincike kan manazarta na yammacin duniya.