CODDAE

CODDAE wata gamayya ce ta kungiyoyin fararen hula da ke fafutuka wajen ganin an yi abin da ya kamata a yi ta bangaren makamashi.

Kungiyar wadda Mustapha Kadi Oumani ke jagoranta na sanya idanu kan yadda lamuran makashi a Jamhuriyar Nijar ke gudana da nufin yin matsin lamba ga hukumomi kan su yi gyara a inda aka samu kure.

1 | 62