1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Dandalin Matasa

Aliyu Muhammad Waziri LMJ
March 25, 2021

Shirin ya yi nazari kan yadda wasu matasa a jihar Bauchin Najeriya, ke taimakawa al'umma wajan tsayuwa a kan hanyoyin cikin gari da daddare domin rage yawan hadura da ake samu.

https://p.dw.com/p/3r4fb