1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Manhajar tallafawa dalibai a Habasha

March 14, 2016

Eskinder Mammo mai shekaru 28 a duniya da Amanuel Abrha mai shekaru 32 a duniya daga Habasha sun hadu a Jamus sannan suna dalibai, sun kirkiri manhajar Fidel domin tallafwa dalibai. Bayan kammala jami'a, sun koma gida sun kafa kamfanin fasahar sadarwa Ahadoo Tec. Manhajar na taimaka wa dalibai da ke shirin jarrabawa a fannonin lissafi da Ingilishi da kuma ilimin kafa kamfani.

https://p.dw.com/p/1ICnn