1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amirka na kokarin samar da Zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya

Abdourahamane Hassane
June 25, 2019

Dubban Falasdinawa sun yi zanga-zanga a Gabar Kogin Jordan da Yankin Zirin Gaza domin nuna adawa da taron da Amirka ke shiryawa a Bahrain da nufin samar da zaman lafiya a Yankin Gabas ta Tsakiya.

https://p.dw.com/p/3L5QH
Bahrain  GCC Gipfel 2016
Hoto: picture-alliance/AA/B. Algaloud

Taron na kwanaki biyu wanda Amirka ta shirya dan shiga tsakani, ana gudanar da shi ne ba  tare da halarta wakilan Falasdibnu ba wadanda suka kaurace wa taron saboda abin da suka kira rashin adalci na Amirka.