Fataucin matan Najeriya don karuwanci a Italiya

Now live
mintuna 04:09
Akalla mata dubu 200 zuwa dubu 400 ne ake tilastawa yin aiki a matsayin karuwai a nahiyar Turai, kuma da yawa daga cikin wannan adadin 'yan Najeriya ne.