Fatima Abubakar 'yar jarida mai sana'ar daukar hoto

Now live
mintuna 01:48
Wata matashiya mai suna Fatima Abubakar da ke zaune a birnin Maiduguri na Jihar Borno a Najeriya ta rungumi sana'ar daukar hoto a matsayin sana'a wadda ba kasafai ake ganin mata musamman wanda suka kammala karatunsu na yi ba. Baya ga amfani da wannan sana'a, Fatima ta ce tana yinta ne domin nunawa duniya cewar baya ga rikici da jiharsu ke fama da shi, akwai abubuwa kyawawa da za iya gani a jihar.

Karin bayani

AoM: Haussa Webvideos