1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ghana: Bolar Kayan Laturoni

Mohammad Nasiru Awal AS
September 17, 2018

A kowace shekara tan dubu 250 na sharan kayakin laturoni ne ake jibgewa a wani juji da ke zama daya a cikin bololin kayakin laturoni mafi girma a duniya da ke kasar Ghana.

https://p.dw.com/p/352XJ