1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Hankulan 'yan Najeriya sun karkata ga babban taron kasa

March 20, 2014

Tun bayan da shugaba Goodluck Jonathan ya sanar da burinsa na gudanar da taron kasa, al'ummarsa ta shiga tafka mahawarar ko ya na da alfanu ga 'yan kasa

https://p.dw.com/p/1BTCk
Nigeria Goodluck Ebele Jonathan Komitee zur Vorbereitung der Nationalen Konferenz
Hoto: DW/U. Musa

Wannan taron kasar dai ya janyo cece -kuce sosai, amma kuma duk wannan bai hana shugaba Goodluck Jonathan na Najeriyar kaddamar da taron ranar litini 17 ga watan Maris ba.

Mun yi muku tanadin rahotannin da muka yi dangane da wannan batu daga kasa.