1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Harkar Ilimi: Fasahar Comfuta da Internet 2

March 18, 2010

Abubuwan da ya kamata a yi la'akari da su kafin a saye comfuta

https://p.dw.com/p/MVxb
Shirin na wannan karo zai ba da shawarwari kan abubuwan da ya kamata a yi la'akari da su lokacin sayen na' urar comfuta musamman ma idan ba sabuwa ba ce.