1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Himma dai Matasa

Abdourahamane Hassane LMJ
November 18, 2020

Matasan nahiyar Afirka na ci gaba da yunkurin neman abin dogaro da kansu ta hanyar yin sana'o'in hannu. Wannan mataki dai na taimaka musu gaya, weajen dogaro da kai ba sai sun jira aikin gwamnati ko na kamfanoni ba.

https://p.dw.com/p/3lP1E