1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

UNHCR ta fitar da rahoto kan 'yan gudun hijira zuwa Turai

Kamaluddeen SaniDecember 1, 2015

Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta majalisar dinkin duniya ta kiyasta cewar kimanin 'yan gudun hijira sama da dubu 140 ne suka tsallaka zuwa nahiyar Turai a watan Nuwamban nan.

https://p.dw.com/p/1HFL8
UNHCR William Spindler
Hoto: UNHCR/G. Gordon

A yayi da take futar da rahoton a yau talata ata bakin Kwamishinan ta William Spindler.

A watan Octoba a kawai akalla 'yan gudun hijira dubu 220 da suka tsallaka tekun bahar Rum, a yayin da a hannu daya alkaluman watan Nuwamba ke nuni da cewar dubu dari 140 wanda yayi kasa sosai kuma hakan baya raba hasaba da yanayin sauyin yanayi gami da dakile masu fasa kaurin jama'a da hukumomin Turkiya suke.

Fiye dai da mutane sama da dubu dari 880 dai dake neman mafaka ne suka bazama cikin nahiyar Turai a wannan shekarar wanda ya ninninka har sau hudu a shekara ta 2014.