1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Illar farmakin Turkiyya kan Kurdawan Siriya

October 15, 2019

Mazauna kan iyakar kasashen Turkiyya da Siriya na ci gaba da nuna radadin farmakin da sojojojin Turkiyya suka kaddamar kan wasu yankunan Kurdawa, inda tuni harin ya fara shafar fararen hula.

https://p.dw.com/p/3RKAm