Illolin yakin duniya na farko a Afirka

Now live
mintuna 03:31
Shekaru 100 da suka gabata aka kawo karshen yakin duniya na farko, sojojin Afirka sun taimaka wa Turawan da suka yi musu mulkin mallaka a yakin duniyan da ya lakume rayukan sojojin Afirka fiye da miliyan daya.