Indiya: Manajan banki dan shekaru 14

A dubi bidiyo 02:47
Now live
mintuna 02:47
Yaran da ke gararanba a kan titunan kasar Indiya, sun samu tallafin wata kungiya da ke ba su kwarin gwiwar yin sana'o'i har ma ta taya su adana kudadensu a banki.