1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jahilci

August 19, 2010

Ilimin karatu da rubutu da ma fahimtar rayuwa, abu ne da ke da matuƙar muhimmanci a rayuwar kowane bil'ada.

https://p.dw.com/p/OrgN
Hoto: LAIF

Ku biyo mu domin jin yadda wata matashiya ta yi gwagwarmayar kammala karatunta, a al'ummar da har yanzu ake ci gaba da fifita maza. Ilimi dai shi ne ginshiƙin ci gaban kowace al'umma, kuma yana da muhimmanci a ba wa yara mata damar samun ilimin zamani.