Kabiru Musa Jammaje mai shirya fim a Kanywood

Now live
mintuna 02:40
Matashi a jihar Kano da ke arewacin Najeriya ya shiga sana'a ta shirya fim a masana'ata hada fina-finai ta Kanywood da ke Kano. Matashin mai suna Kabir Musa Jammaje da ya kammala karatunsa na jami'a ya ce ya yanke shawarar yin hakan ne domin neman na kansa maimakon jiran aikin gwamnati.