1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kaduna: Gasar wasannin Bundesliga

December 13, 2017

An kammala wasannin gasar cin kofi da sauran kyaututtuka na sada zumunta da zaman lafiya tsakanin manyan kungiyoyi kwallon kafa guda 10 a Kaduna wadanda Tashar Freedom Radio da DW Radio suka shirya. Yan wasan FC Sun Shine ne suka lashe kofin gasar.

https://p.dw.com/p/2pK7e