Kaduna: Matashi mai wanki da guga

Now live
mintuna 01:40
A Kaduna wani matashi mai karatun gaba da sakandire ya rungumi sana’ar wanki da guga gadan-gadan. Ya kuma yi amfani da iliminsa wurin kawar da amfani da tsarin wanki da guga na gargajiya, inda yake amfani da lantarki da injuna a maimakon amfani da dutsan guga na gawayi.

Karin bayani

AoM: Haussa Webvideos