Kaduna: Matashiya mai yin sana'ar sake-sake

A dubi bidiyo 01:24
Now live
mintuna 01:24
Wata matashiya a jihar Kadunan Najeriya mai suna Hauwa'u Musa Abdullahi ta rungumi sana'ar sake-sake, inda ta ce sana'ar na rufa mata asiri har ma tana tallafa wa wasu.

Kari a Media Center