1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Karancin filayen kiwo a Nijar sakamakon sayer da su

Abdourahamane Hassane
April 4, 2019

Kungiyoyin farar hula a Jamhuriyar Nijar na bayyana damuwarsu a game da yadda attajirai masu kudi ke sayen filayen da suke komawa mallakarsu abin da ke zaman cikas ga makiyaya a game da sha'ann kiwo.

https://p.dw.com/p/3GGYO