1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Karin bayani kan tushen bikin Kirisimeti

Mouhamadou Awal Balarabe
December 31, 2018

Shin me ke tabbatar da cewa ranar 25 ga watan Disemba ce ranar da aka haifi Yesu Almasihu? Sannan me alkawarin da ya yi kafin ya bar duniya?

https://p.dw.com/p/3Aonu
Vatikanstaat Weihnachtsmesse Papst Franziskus
Hoto: Getty Images/AFP/T. Fabi

Fasto Joshua Ahmed Buru, daya daga cikin limaman cocin Christ All Nation da ke jihar Kaduna a Arewacin Najeriya ya yi bayani kan tushen Kirisimeti. Masu tambayar sun nemi sanin dalilin da suka saka wasu Kiristoci ke kaurace wa bikin na Krismeti tare da sanin ko shin akwai wani alkawari da Yesu ya yi da har ya bari ne kafin ya bar duniya? shin me ke tabbatar da labarin zai dawo, kuma me ya ce zai faru idan ya dawon?