1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Karshen zamanin Jacob Zuma

Zainab Mohammed Abubakar
February 15, 2018

Bayan lokaci na matsin lamba a karshe Shugaba Jacob Zuma na jam'iyyar ANC a Afirka ta Kudu ya ajiye mukaminsa bayan juya baya da ya fiskanta a jam'iyyarsa saboda zargin cin hanci.

https://p.dw.com/p/2skgL